Tumgik
#malamai
malamai · 8 months
Text
Tumblr media Tumblr media
I excell at baking things when I am stressed out. 🙃
30 notes · View notes
isausmanmohd · 1 year
Photo
Tumblr media
YADDA MALAMI MAI YIN TAFSIR YAKAMATA YA ZAMA KAFIN YA FARA YIN TAFSIR Da farko dai mutum barai fara yin tafsir ba sai idan ya san ya wadannan Abubuwan kafin ya fara yin tafsir Reshin sanin wadannan Abubuwan shi yake kawo zagi da kage a cikin tafsirin mai yinsa Abubuwan sune guda 14: 1. Ya zama Mahaddacin Al-qur'ani 2. Ya zama Mahaddacin wasu daga Hadisai atleast ko 2500 zuwa 3000 3. Ya zama yana Duba Tafsiran Malamai magabata sosai 4. Yasan Furu'a kuma ya karanta Furu'a saboda sanin Ahkamu wato hukunce hukuncen Addini 5. Yasan Luggan Larabawa wato Larabci 6. Yasan Tasauwuf, Don samun gada a Tafsirin sa 7. Yasan Nahawu/lirabi 8. Yasan Usulul Fighu 9. Yasan Usulul Dinu 10. Yasan fannin Balaga 11. Yasan Asbabun Nuzul 12. Yasan Nasikh da Mansukh 13. Yasan Tarihin Addinin Musulunci wato "Siyar 14. Yasan Ilmul Qiraa'aat Ko da shike IMAMU ASSUYUDI yace Abubuwan sun kai Almost 50 to 55 Amma wadannan 14 sune Manyan a lamarin Addini To in mutum bai san su ba bai kamata ya ajiye littafi a gabansa wai da sunan yana tafsir ba Don haka akiyaye mu expecially masu yin tafsiri a Adamawa Via: Umar Chobbe✍️ (at Nigeria) https://www.instagram.com/p/Cqaa1oVo_56/?igshid=NGJjMDIxMWI=
1 note · View note
edutinkersblog · 1 year
Text
Mafi kyawun tsarin sarrafa koyo (LMS) a nigeria
Gabatarwa
Tsarin Gudanar da Koyo (LMS) ya zama wani sashe na tsarin ilimi a Najeriya. Hanyoyi na koyarwa da koyo na al'ada suna canzawa sannu a hankali da ci gaban fasaha. LMS ya tabbatar da zama ingantaccen kayan aiki ga malamai da ɗalibai. Tare da karuwar bukatar LMS a Najeriya, akwai zaɓuɓɓuka da yawa da za a zaɓa daga. A cikin wannan shafi, za mu tattauna mafi kyawun Tsarin Gudanar da Koyo a Najeriya.
Menene Tsarin Gudanar da Koyo?
Kafin mu nutse cikin mafi kyawun LMS a Najeriya, bari mu fahimci menene LMS. LMS aikace-aikacen software ne wanda ake amfani dashi don sarrafawa, bayarwa da bin diddigin abun ciki na ilimi. Ana amfani da shi don gudanarwa da tsara darussa, kimantawa, da sauran ayyukan koyo. Malamai na iya amfani da LMS don ƙirƙira da sadar da darussan kan layi, bin diddigin ci gaban ɗalibi, da tantance ayyukansu.
Mafi kyawun LMS a Najeriya
Akwai zaɓuɓɓukan LMS da yawa da ake samu a Najeriya, amma mafi kyawu sune:
Moodle
Moodle shine bude tushen LMS wanda ake amfani dashi sosai a Najeriya. Yana da kyauta kuma mai sauƙin amfani, yana mai da shi mashahurin zaɓi tsakanin malamai. Moodle yana da fasali iri-iri waɗanda ke ba wa malamai damar ƙirƙirar darussan kan layi, bin diddigin ci gaban ɗalibi, da tantance ayyukansu. Dandali ne mai ɗimbin yawa waɗanda za a iya amfani da su don nau'ikan kwasa-kwasan daban-daban, daga masu sauƙi zuwa masu rikitarwa. Moodle kuma yana da ɗimbin jama'a na masu amfani da masu haɓakawa waɗanda koyaushe suke haɓakawa da ƙara fasali zuwa dandamali.
Edmodo
Edmodo wani shahararren LMS ne a Najeriya. Yana da tushen girgije wanda ke ba wa malamai damar ƙirƙira da sarrafa darussan kan layi, da kuma sadarwa tare da ɗalibai da iyaye. Edmodo yana da hanyar haɗin kai mai sauƙin amfani wanda ke da sauƙin kewayawa, yana mai da shi kyakkyawan zaɓi ga malamai waɗanda sababbi ne ga LMS. Hakanan yana da fasali kamar tantancewa, tambayoyin tambayoyi, da kuma littafin darajoji, waɗanda ke sauƙaƙa wa malamai don bin diddigin ci gaban ɗalibai.
Allo
Al allo sanannen LMS ne da ake amfani da shi a Najeriya. Ya kasance a kasuwa sama da shekaru ashirin kuma ana ci gaba da inganta shi tsawon shekaru. Blackboard yana da fasali iri-iri waɗanda ke ba wa malamai damar ƙirƙirar darussan kan layi, bin diddigin ci gaban ɗalibi, da tantance ayyukansu. Har ila yau, tana da manhajar wayar hannu da ke ba ɗalibai damar samun damar kayan kwas a kan na'urorinsu ta hannu.
Google Classroom
Google Classroom shine tushen girgije LMS wanda ke da kyauta ga malamai. Yana da sauƙin amfani da haɗawa tare da wasu aikace-aikacen Google kamar Google Drive da Google Docs. Google Classroom yana bawa malamai damar ƙirƙirar darussan kan layi, bin diddigin ci gaban ɗalibai, da tantance ayyukansu. Har ila yau, yana ba wa malamai damar sadarwa tare da ɗalibai da iyaye, kuma yana da app na wayar hannu wanda ke ba wa dalibai damar samun damar kayan kwasa-kwasan ta wayar hannu.
Kammalawa
A ƙarshe, mafi kyawun Tsarin Gudanar da Koyo a Najeriya ya dogara da takamaiman buƙatun malami da cibiyar. Moodle, Edmodo, Blackboard, da Google Classroom duk manyan zaɓuɓɓuka ne don zaɓar daga. Yana da mahimmanci a yi la'akari da abubuwa kamar sauƙin amfani, fasali, da farashi lokacin zabar LMS. Tare da karuwar bukatar LMS a Najeriya, yana da mahimmanci ga malamai su rungumi fasaha kuma su sanya ta cikin hanyoyin koyarwa rsu.
0 notes
Duk wanda ya ce: سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم
Manzon Allah (SAW) ya ce: *“Duk wanda ya ce: Tsarki ya tabbata ga Allah"* a cikin yini sau dari, to za a kankare masa zunubansa, ko da kuwa sun kai kumfar kogi ne."
2) Manzon Allah – tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi ya ce: *(Kalmomi guda biyu masu sauki a harshe kuma masu nauyi a sikeli (mizani) kuma mafi soyuwa ga mai rahama, su ne:
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم
3) Manzon Allah (SAW) yace: *" Duk wanda ya karanta wadannan kalmomin da safiya da maraici سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم sau ɗari a rana. To babu wani da zai zo ranar tashin alkiyama da mafificin irin abin da ya zo dashi, sai dai wanda ya fadi kwatankwancin abin da ya fada ko ya qara sama da na sa."*
4) Malam San’ani, Allah ya yi masa rahama, ya ce: *" Ma’anarsa ta kankare zunubi ta na nuni ne harda manyan zunubai, duk da malamai sun taqaita wannan ga iya qananan zunubai ne kuma suka ce ba a iya kankare manyan zunubai sai ta hanyar tuba."*
5) An tambayi Sheikh Abdul Mohsin Al-Abbad, Allah ya kiyaye shi cewa: *" Shin Fadin, Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi, dangane da wasu zunubai (za a gafartawa mutum zunubansa da suka gabata) da kuma inda yace: (ko da zunuban mutum sun kai kamar kumfar teku) shin ya mamaye dukkan zunubai???! Sai ya ce:
*_Ba a kankare manya-manyan zunubai sai ta hanyar tuba, idan mutum yana yin aiki na qwarai alhali kuma yana da manyan zunubi, to ba a ce yana kankare wancan babban zunubin nasa domin aikin qwaran sa. Manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi yana cewa: *(Daga Juma'a zuwa Juma'a, da Ramadan zuwa Ramadan, da Umra zuwa Umra kaffarar abin da ke tsakanin su shi ne nisantar manyan zunubai).*
Yan uwa Ala kulli halin dai, mu yawaita ambaton Allah da fadin:
سبحان الله وبحمده سبحان الله العظيم 🤍🥰🤲
*✍️Abou Khadeejatu Assalafeey*
12/11/2022.
0 notes
arewanahiya · 2 years
Text
Gwamnatin jahar kaduna ta Kama wasu mutane biyu da Zamba cikin aminci.
Gwamnatin jahar kaduna ta Kama wasu mutane biyu da Zamba cikin aminci.
Gwnatin jahar kaduna tayi nasarra chafke wasu matasa guda biyu bisa zarginsu da Zamba cikin aminci ahukumar gudanar da jarawar daukar malamai ta kaduna.   An Kama Wasu Bisa Zargin Sun Je Rubutawa Wasu Jarrabawar Daukar Malaman Da Gwamnatin Jihar Kaduna Ke Yi A Zaria. Ankamasu da zuwa cikin dakin tsara jarabawar domin yiwa wasu jarawar Dan su tsallake zuwa samun aikin koyarwa Kamar yadda gwamnatin…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
sawtul-hikmah-tv · 2 years
Text
*SHARRIN HACKERS DA MAKIYA ADDININ ALLAH! SAQO ZUWA GARE KU!*
*_🎙️ZAUREN SAWTUL HIKMAH MEDIA TV🎙️ (da'awar sunnah a social Media's)🌍_*
Assalamu Alaikum Warahmatulah wabarkatuh
Muna sanar da yan uwa cewa, an samu wasu masu kwashasshiyar albarka kuma marasa kishin addini sun sace mana website dinmu na wannan zaure mai albarka 😔 da muka jima da budewa tun kusan kafuwar wannan kafa tamu mai albarka...
Mun yi duk yadda zamuyi yaki dawowa aiki...
Kusan muna da ayyuka da yawan gaske aciki da muka gudanar wasu muke kan gudanarwa, banda rubuce rubucen mu da karatuttukan malamai,
Rubutun JININ AL'ADA DA HUKUNCE HUKUNCEN SA na Dr Muhammad Rabi'u Umar R/lemo, completely yana kai.
Rubutun mu akan NIQABI A MUSULUNCI na Malama Fiddausi completely yana kai.
FATAWOWIN DR JAMILU ZAREWA Sama da 30 mun dora su, suma yanzu bb 😔
Rubutun Malamarmu Akan Hadisi Malama Ummu Muhammad shima akwai shi.
Rubutun Tarihin Matan Annabi Na Malamarmu Ummu Hamdan Shima mun fara dorawa..
Banda rubututtukan mu akan HIJJABI A MUSULUNCI, TARIHIN YAJUJ DA MAJUJ dss🥺
Akwai videos na sheikh Ja'afar akai da short audios haka, banda Hotuna na Fadakarwa..
Duk sati mukan samu viewers kusan 700 a site din, musamman shafukan da suke manya cikinsa😔, so dubban mutane ke Amfana dashi
Amma wain nan HACKERS din duk basu duba muhimmancin wannan aikin ba sun sace shi😔
Toh muna sanar musu da cewa in shaa Allahu ba zamu dena ba, yanzu ma muka fara, kuma zamu sake CREATING din wani Sabo in shaa Allahu koma nawane zamu kashe don inganta shi... Kuma Allah muke roqo da ya yi mana maganinsu da makircinsu dukka! 😢
*🎙️SAWTUL HIKMAH TAKU CE DOMIN YAƊA SUNNA 💪*
08032312988
Tumblr media Tumblr media
0 notes
knowledgebaseng · 2 years
Text
Bandits kidnap a woman on a sick bed in Zaria.
Bandits kidnap a woman on a sick bed in Zaria.
A woman on a sick bed was kidnapped by bandits in Kakeyi’s Anguwar Malamai village, Zaria Local Government Area, Kaduna State. According to the Knowledgebase, the gunmen arrived in the village around 12 a.m. on Thursday, August 4, went straight to the home of Alhaji Shuaibu Dallatu and kidnapped his wife. According to one villager, “The bandits arrived there with the intent of kidnapping Alhaji…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alummarhausa · 2 years
Text
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Uku (23)
Bani Da Lafiya Kashi Na Ashirin Da Uku (23)
Sai lamarin Ramlah ya kara burge Labeeba saboda yadda take yin tambayoyin da za su yaye mata duhun da take ciki game da Istihara. Sai Bareerah ta amsawa Ramlah tana mai cewa: Ai yar uwa ita Istiharar nan ba ta da wani kebantaccen lokacin da akace lallai sai lokacin ne za a iya yinta, amma wasu malamai sun nuna cewa ya kamata a yi ta a lokacin da ya tabbata a Nassi cewa ALLAH yana karɓar Addu’ar…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
alabingo · 2 years
Text
How Malami wedded Buhari’s daughter secretly - Report
How Malami wedded Buhari’s daughter secretly – Report
Last Friday, Nigeria’s Attorney General and Minister of Justice, Abubakar Malami, tied the knot with Nana Hadiza, one of the daughters of President Muhammadu Buhari in a secret wedding. According to Daily Trust report, Malamai married Hadiza as his third wife in a low-key wedding fatiha that took place at the State House Jumuat Mosque. However, something that left tongues wagging, especially on…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
umayyasworld · 2 years
Photo
Tumblr media
🟩 Waye Sayyid Muhammad Mubarak Shuhbaal daga Kasar Tanzania? Bayan Yayi Bincike yayi Tahƙiƙi acikin Littafan Malaman Ahlussunnah kamar littafan Tafsiri da Hadisi , da Littafan da suke ɗauke da Tarihin da Sayyada Fatima Alaihassalam ta samu a rayuwarta , Bayan Ya samu wannan acikin Littafan Ahlussunnah wannan yasashi yana zuwa yana Tambayar Manyan Malamai ƙarin Haske akan wannan, amma Baya samun wani bayani Gamsashshe daga garesu , kawai abunda yake samu daga garesu zagi da cin mutumci da Tsine masa , Daga nan sai Ya fara zuwa wajen Yan shi'a domim neman ƙarin bayani nan Yasamu Gamsashshen Bayani sosai a wajensu , ya dauki tsawon shekaru yana zuwa suna masa karin bayani. Daga ƙarshe bayan yazama ɗan Shi'a shima Yashiga cikin masu Da'awah suna Yaɗa Hasken musulunci, Wanda ada can Yawan Adadinsu bai wuce Mutum 300 ba wanda Yanzu Alhamdulillah Sunyi Ƙoƙarin Yaɗa Hasken Ahlulbaiti sun wuce mutum 3000 a yanzu haka . Daga Shafinsa na Facebook.: https://www.facebook.com/mohamedmbarak.shahbal قصص المستبصرون باللغة الإفريقية "هوسا" 🔹نهتم بنشر قصص المستبصرون حول العالم باللغة الإفريقية - هوسا-. هدفنا جمع قصص المستبصرون لتشكيل منظومة من المعلومات القيمة التي تحويها كل قصة، لتختصر تساؤلات كثيرة تدور في الأذهان. https://t.me/Mustabsiroonhausa https://www.instagram.com/p/CevkpOXt7E-/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
malamai · 7 months
Text
Tumblr media
Had to get dressed up today because I was photographer of a christening.
20 notes · View notes
isausmanmohd · 1 year
Photo
Tumblr media
GORON SAHUR👏👏❣️🙏🙏 BAYANI AKAN AZUMI👇👇👇 LISANUL-FAIDHA(Maulanmu Sheikh Dahiru Usman Bauchi(R.A) Ya Ce; “Watan RAMADANA; Wata Ne Mai Daraja, Ana Ninka Ladan Ayyuka Nagari a Cikinsa, Sannan Ana Tsoratar Da Yin Sa6o a Ciki Fiye Da Kowane Wata. Haka Kuma Wata Ne Da Kowa Ya Kamata Ya Wanke Zuciyarsa Kamar Dai Yanda Mace Ko Kuku Ke Wanke Kwano Idan Abinci Ya Kusa Nuna/Dafuwa Saboda Kar a Zuba Abinci Mai Kyau a Cikin Kwano Mai Datti, Abincin Ya Lalace. Saboda Haka Mu Wanke Zuciyoyinmu, ALLAH Zai Zuba Mana Alkhairorinsa Na Ramadan, Ka Da Alkhairan Su Zo Su Tarad-Da Zuciya a Lalace, Su Ma(Alkhairan) Su Lalace. Duk Alkhairin Da Kake Gani Na Mutane Daga Wuri Ɗaya Suke Zuwa, Wato Wurin ALLAH(S.W.T), Amma Idan Sun Sauƙa a Cikin Zuciyoyi Sai Su Zama Daban-Daban. Ilimi Idan Ya Sauƙa a Zuciya Wacce Babu Datti a Ciki Sai Ka Ji Yana Fita Lafiya Ƙalau. Kamar Dai Ruwan Sama Ne; Daga Wuri Ɗaya Yake Sauƙa, Amma Idan Ya Samu Kwano Da Warin Daddawa Ko Warin Kifi Sai Ka Ga Ya Gur6ace. Shi Ya Sa Za Ka Ga Malamai Ilimi Iri Ɗaya Suke Samu: Amma Sai Ka Ga Halinsu Da Aikinsu Ya Sa6a Da Na Juna. Domin Abin Da Ilimin Ya Sauƙa Ya Tarar a Zuciyar, Haka Zai Riƙa Fitowa Da Wannan Abin. Mu Gyara Zuciyoyinmu Mu Fuskanci ALLAH(S.W.T)”. Mun Gode SHEHU(R.A)...👏🙏🙏 Othman Muhammad ALLAH KA SADA MU DA DUKKAN ALKHAIRAN DAKE CIKIN WANNAN WATAN(NA RAMADAN), YA ƘARAWA MAULANMU SHEIKH TAHIRU(R.A) LAFIYA NISAN KWANA DON ALFARMAR SAYYIDUL-WARA(S.A.W) AMEEEEEN🙏🙏🙏 (at Nigeria) https://www.instagram.com/p/CqHmLppoW76/?igshid=NGJjMDIxMWI=
0 notes
adamumusakore · 2 years
Text
Rayuwa Bayan Ramadan. [04]
Babban Malamin nan Alhasanul basari Rahimahullah Ta'ala yana cewa;
"إنّ من جزاء الحسنة الحسنة بعدها، ومن عقوبة السيئة السيئة بعدها" Daga cikin sakamakon mai kyau shine mai kyau ya biyo baya, haka nan daga cikin ukubar sabo shine wani sabon ya biyo bayan sa.
Ma'ana shine, babban sakamakon aiki mai kyau shine wani mai kyau ya biyo baya. Kuma itace ka'idar da malamai suke ambata cewa; علامات قبول الحسنة الحسنة بعدها Alamar karbar aiki mai kyau shine Allah ﷻ ya yassare maka wani aikin mai kyau bayan sa. A duk lokacin daka aikata wani aiki mai kyau kuma Allah ﷻ ya karbi aikin to zai maka jagora ne zuwa ga wani.
Hakanan duk lokacin da bawa zai aikata wani aiki mummuna idan bai tuba ba to tabbas wannan mummunan aikin zai haihu ya jawo masa wani mummunan aikin su zama biyu, haka suma biyun zasu jawo wasu biyun su zama hudu. Har ya zamto bawa ya tsinci kansa cikin sabon Allah gaba da baya. Kamar yadda yazo a hadisi cewa yayin da bawa ya aikata wani aiki mummuna bai tuba ba ana wani digo baki akan zuciyar sa, idan ya sake aikatawa a sake digo a zuciyar har ya zamto zuciyar tayi bakikkirin alheri bazai samu damar shiga ba kuma sharrin dake ciki bazai fita ba.
Ashe kenan, duba da wannan babbar alama ya kamata kowa yayiwa kansa hisabi, ya duba rayuwar sa kafin watan ramadan da kuma rayuwar sa bayan ramadan ya gani. Shin ayyuka na alheri daya kasance yana aikatawa a watan ramadan ya dora akansu ko kuma ya koma kan abinda ya kasance yana aikatawa na sabon Allah da ketare iyaka. Idan ya samu cigaba a ayyukan sa na alheri to ya godewa Allah tare da kara kaimi, idan kuwa yaci baya ko kuma ya koma kan sabon Allah to ya gaggauta tuba domin alamace dake nuna akwai matsala a ramadan dinsa.
Allah ya tsare mu.
Adamu Musa Kore ✍ Cigaban rubutu Telegram https://t.me/adamumusakore
0 notes
arewanahiya · 2 years
Text
ANCIMMA MATSAYA TSAKANIN ASUU DA YAN MAJALISSUN NIGERIA AZAMAN MEETING JIYA.
ANCIMMA MATSAYA TSAKANIN ASUU DA YAN MAJALISSUN NIGERIA AZAMAN MEETING JIYA.
Yajin aikin ASUU: Malamai sun cimma yarjejeniya da wakilai, sun jira amincewar Buhari Kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta cimma sabuwar yarjejeniya da gwamnatin tarayya. A ranar Talatar da ta gabata ne dai shugabannin majalisar suka kulla sabuwar yarjejeniya bayan shafe sa’o’i hudu suna ganawa a zauren majalisar da ke Abuja. Sai dai yarjejeniyar ta biyo bayan amincewar shugaban kasa Muhammadu…
Tumblr media
View On WordPress
0 notes
ibalkisai · 4 years
Photo
Tumblr media
‏‎Ayi kirdado!!! Shirin #ALLAH_KYAUTA_AIKIN_MALAM Ko #ALLAH_GYARA_AIKIN_MALAM Wallafar Ibrahim Al-kisa'i Zai Fara zuwa muku ba da dacewa ba in sha Allahu. ______________________ *✍🏽Ibrahim Al-kisa'i* Agege Lagos Nigeria +2348023225158(WhatsApp) https://facebook.com/ibalkisai/ #kirdado #wallafa #shiri #labari #malam #maluma #malamai #ilimi ‎‏ (في ‏‎Lagos, Nigeria‎‏) https://www.instagram.com/p/CBLgXlClbI-/?igshid=18f7kiuzi3gki
0 notes
sawtul-hikmah-tv · 2 years
Text
*_ADADI NAWA AKE BAYARWA NA ZAKKATUL FITR? KUMA YA HALATTA A BAYAR DA KUDI???!_*
*TAMBAYA*
Assalamu Alaikum, Nawa ne adadin zakkatul fitr? Shin ya halatta a bayar bayan Sallar Idi? Shin ya halatta a bada zakkar fidda kai da kudi?
*AMSA*
Wa Alaikumus salam Warahmatulah, Godiya ta tabbata ga Allah.
An ruwaito cewa, Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) ya wajabta zakkar fidda kai ga musulmi a kan sa'i daya na dabino ko sa'i daya na sha'ir, kuma ya yi umarni da a ba da ita. kafin mutane su fita yin sallah (watau sallar idi). A cikin sahihaini an karbo daga Abu Sa’eedul Khudriy (Allah Ya yarda da shi) ya ce: “A lokacin Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) mun kasance muna bayar da shi a lokacin da aka ba shi adadin sa'i daya na abinci, ko sa'i daya na dabino, ko sa'i daya na sha'ir, ko sa'i daya na cuku, ko sa'i daya na zabibi...” Malamai da dama sun fassara kalmar ta’am (abinci) a cikin wannan hadisin da yake magana akan cewa alkama ce, wasu kuma sun bayyana shi da cewa yana nufin abinci mai gina jiki na mutanen gari, ko ma dai mene ne, alkama ne ko masara ko wani abu daban. Wannan shi ne mahangar da ta dace, domin zakka wani nau'i ne na taimako da masu hannu da shuni suke yi wa talakawa, kuma bai kamata musulmi ya ba da taimako da wani abu ba face babban abincin kasarsa. Abin da dole ne a ba shi shine sa’i na kowane nau’in abinci, wanda ya ninka adadin da aka diba da hannaye biyu, wanda ya kai kusan kilogiram uku.
Idan musulmi ya ba da sa’i na shinkafa ko wani babban abincin kasarsa, hakan shi ne ya fi.
Bada zakkar fidda kai yana fara farawa ne a daren ashirin da takwas ga watan ramadan, domin sahabban Manzon Allah (Sallallahu Alaihi Wasallam) sun kasance suna ba da ita gabanin Idi da kwana daya ko biyu, kuma watan ya cika ashirin da tara ko kuma kwana talatin.
Na baya-bayan nan ana iya bayar da ita a Sallar Idi, amma bai halatta a jinkirta ta ba har zuwa bayan sallar idin, saboda hadisin Ibn Abbas (ra) ya ruwaito cewa Annabi (SAW) ya ce: "Wanda ya bayar da ita gabanin sallah, zakka ce karbabbiya, kuma wanda ya bayar bayan salla, to sadaka ce." (Abu Dawud ne ya ruwaito).
Bai halatta a bayar da kimar kudi ba a matsayin fidda kai, a wajen mafi rinjayen malamai, kuma hujjar wannan magana ta fi inganci. A maimakon haka sai a ba da ita ta hanyar abinci, kamar yadda Annabi (Sallallahu Alaihi Wasallam) da Sahabbansa (Allah Ya yarda da su) da mafi yawan al’ummah suka yi.
Muna rokon Allah da ya taimake mu da sauran musulmi baki daya don fahimtar addininsa da riko da shi. Allah ka yi salati ga Annabinmu Muhammad da alayensa da sahabbansa baki ɗaya.
*✍️Shashen Fatawowin Musulunci Bisa Qur'ani, Sunna da Maganganun Magabata na ƙwarai*
30/Ramadan/1443
01/05/2022.
0 notes