Tumgik
#MataJin
kaiiscottage · 3 months
Text
Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media
MaJin moment from this episode~
107 notes · View notes
fenrhi · 3 months
Text
Tumblr media Tumblr media Tumblr media
Mister Catman and The Teacher are the best pairing in this show
25 notes · View notes
proibblog · 5 years
Text
Farmakin Da sojojin Najeriya Suka Kai Gidan Yan jarida Na Maiduguri Da Nijer
https://ift.tt/eA8V8J
Martani game da mamayen da sojoji suka yi a kan ofishin jaridar Daily Trust da ke Maiduguri da Abuja da Lagos, inda suka kwashe naurorin komfutoci da ma kame wasu ‘yan jaridu bisa wani labara da jaridar ta wallafa. A cikin shiri da ke nuna yanayi na harzuka ne sojojin suka afka ofishin na kamfanin jaridar Daily Trust da ke Abuja tare da korari duk ma’aikatan da ke ciki da kuma kwasar naurorin komputoci, lamarin da ya harzuka mutanen da dama a ciki da wajen Najeriya saboda kalon da fahimtar da ake masa a matsayin wani sabon kokari na rufe bakin ‘yan jaridu da yi wa ‘yancin fadin albarkacin baki hawan kawara a kasar, wacce ke tinkaho da bin tafarki na mulkin dimukuradiyya. Kan labarin da jaridar ta wallafa da ya bayyana shirin da sojojin ke yi na kai harin sake kwace Baga da ma wasu garuruwan da ake ikirarin sun subuce daga sojojin Najeriya da ma fusata sojojin da suka dauki wannan mataki, suna ikirarin cewa an tona asirinsu na shirin kai farmaki na yaki da suka ce ya saba sashi na 1 da na 2 na dokar bayanan sirri ta Najeriya, To sai dai ga Mallam Shuaibu Leman sakataren kungiyar ‘yan jaridun Najeriya ya ce wannan ba dalili ne da za su amince da shi ba. Tuni kungiyar kwadagon Najeriya ta bi sahun al’ummar kasar da ke yin tir da matajin da sojojin suka dauka. Comrade Nasiru Kabir shine kakakin kungiyar kwadago ta ULC. Hukumomin sojojin Najeriya sun fitar da sanarwa wacce Birgediya Janar Sani Usman Kuka Sheka ya sanya hannu suna cewa sun je kai takardar samace ne ga ‘yan jaridun da suke zargi a yanayi da ya bai wa kowa mamaki domin motoci ne cike da sojoji suka afka a kamfanin jaridar. A yayin da sanya bakin da fadar shugaban Najeriya ta sanya sojojin suka janye za a sa ido a ga irin sasantawar da suke son a yi a wannan lamari da a fili ya keta hadin ‘yacin aikin jarida a Najeriya.
The post Farmakin Da sojojin Najeriya Suka Kai Gidan Yan jarida Na Maiduguri Da Nijer appeared first on Arewa Programmer .
from Arewa Programmer http://bit.ly/2VxGf4Z
0 notes
kaiiscottage · 2 months
Text
Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media Tumblr media
JUST WHEN THE WERE STARTING TO GET ALONG AGAIN IT'S SO OVER I'M GONNA LOSE IT
72 notes · View notes
kaiiscottage · 3 months
Text
Tumblr media Tumblr media
THE WAY HIS FACE LIGHTEN UP WHEN WE SAW ARAJIN IM GONNA BE SICK
123 notes · View notes
kaiiscottage · 2 months
Text
Tumblr media Tumblr media Tumblr media
this left me a bit insane ngl
41 notes · View notes