Tumgik
munirassalafiy · 4 years
Text
KAJI MAGANA TA HANKALI
Daga: Malam Aliyu Muh'd Sani
Shi Arne Dan Kudu adawa yake yi da mulkin Musulmi Dan Arewa, kamar yadda Kabila Dan Kudu yake adawa da mulkin Dan Arewa Hausa Fulani. Saboda haka a kowane lokaci fatansa da kokarinsa shi ne ya ga bayan Mulkin Musulmi Dan Arewa.
Don haka kar ka yi zaton wannar zanga zanga ba ta da manufa ta Addini da bangaranci da kabilanci.
Bayan haka wa ya gaya maka wannar zanga zanga da ake yi ba za ta canza salo ta rikide ta koma ta neman kifar da Gomnati ba?
Kuma bayan an isa ga haka, wa ya gaya maka kifar da Gomnatin wani shugaba shi yake kawo sauyi?
Ko kun kifar da wannar Gomnati, ba za a samu canji ba, saboda tsarin iri daya ne ba canji.
Ku tambayi kasashen da aka yi irin wannan zanga zanga aka kifar da Gomnatocin wasu shugabanni daga cikinsu, shin wadanda suka maye gurbinsu sun iya kawo wani canji na a zo a gani?
Hakikanin matsalarmu ba ta shugaba ba ce, matsalar ta tsarin mulkin ne. Ba tsarin mulki ne mai amfanar da talaka ya inganta masa rayuwa ba ne.
Don haka ya kamata ka sani, zanga zanga da bore ba komai ba ne face hanya ce ta rusa kasa, da barnatar da dukiyoyi, da asaran rayuka.
Ba za a samu canji ba har sai mutane sun canza. Mu haka muka yi imani, saboda haka Allah ya fada:
{إِنَّ اللَّهَ لَا يُغَيِّرُ مَا بِقَوْمٍ حَتَّى يُغَيِّرُوا مَا بِأَنْفُسِهِمْ} [الرعد: 11]
Saboda haka ba a kama hanyar canji na hakika ba.
Don haka mu yi hattara.
Allah ya kare dukiyoyi ya tsare jinanen Musulmai.
Munir Assalafiy
👇👇👇
https://www.facebook.com/abul.fatimazahra
0 notes
munirassalafiy · 4 years
Text
WHAT IS ISLAM?
It is the Deen which was revealed to Muhammad () and it
has abrogated all religions. Allah () says:
“He it is Who has sent His Messenger (Muhammad ())
with guidance and the Deen of truth [Islam] to make it
victorious over all (other) religions even though the
mushrikoon hate (it). [61:9]
It is the only Deen which will be accepted by Allah, all other
religions will be rejected. Allah () says:
But (for) those of the sects [Jews, Christians and all the
other non-Muslim nations] that reject it [the Qur'an], the
Fire will be their promised meeting-place. [11:17]
Islam signifies submitting to Allah, believing in His Oneness,
obeying His commands submissively and willingly, and
denouncing Shirk. It is a Deen with over a billion adherents…
do you think that they are wrong and that you are right?!
It is a Deen which people are racing to accept, even though it
is spread and conveyed inadequately. Nonetheless, rarely
would one apostatize after accepting it. No Deen will be
accepted after the commissioning of Muhammad () except
Islam. Allah () says: And whoever seeks a Deen other than Islam, it will never
be accepted of him, and in the Hereafter he will be one of
the losers. [3:85]
The Prophet () said:
“By Him in Whose Hands is Muhammad’s soul. None
hears of me amongst humanity, not even a Jew or a
Christian, and dies not believing in what I have been sent
with, except that he will be from the inhabitants of the
Hellfire.” [Muslim]
1 note · View note